YADDA AKE WANKE DATTIN MARA GA MAZA DA MATA BA TARE DA SHIGA HADDARI BA
YADDA AKE WANKE DATTIN CIKI DA DATTIN MARA GA MAZA DA MATA CIKIN SAUKI BA TARE DA SHIGA HADARI BA
Da farko zan so inyi bayanin yadda dattin mara da dattin ciki ke samuwa saboda kowa ya gane cewa baza a rasashi da wannan Dattin ba, domin wasu saboda Jahilci sai kaji suna cewa kalansu, bayan zaka samu Namiji ga kudi ga mota ga kyawawan mata amma baya iya ko minti Goma yana Jima'I ba tare da ya kawo ba, kuma in ka ganshi ya saka tufafi me tsada ka dauka sadaukine a gida bayan cikakken Malalacine Duk Dattin mara da dattin ciki ya raunana masa mazakuta
Haka itama mace zaka ganta suffah har sufa kaman ita tayi kanta Wajen kyau da Kirar jiki, amma da zarar anzo Jima'i sai ka jita Qamass wajen a bushe ba wani damshi bare ruwan Yauqin dadi In an yi magana kuma tace ita kalanta bata jin komai, toh jama'ah shifa dattin ciki da na mara da rubabbiyar majina ba lallai ne sai ka ji wani ciwo a jikinka ba sannan yake gwada kana da su, randa zasu maka illah a lokacin baka da mafita fa, Kafin suyi illar ne ake maganinsu
Dole ne a samu Dattin Mara da Dattin Ciki a jikin kowanne Dan-Adam da ke Rayuwa a wannan Rikirkitaccen Zamanin, Matukar kana cin zaki, maiko, sikari, da Magungunan Asibiti saboda Chemicals din da ke tare da su yana cutar da Dan Adam, saboda haka dole a samu Wadannan cunkoson dattin a mararka da kuma cikinka Maza da Mata
MAGANIN WANKE DATTIN CIKI DA DATTIN MARA NA MAZA
DA MATA TA HANYAR AMFANI DA ABUBUWA GUDA 10 KAMAR HAKA
A nemi wadannan Abubuwa da zan Lissafosu Guda 10 wadanda duka baza suyi wahalar samowa ba gasu kamar Haka\
1. Asalin Ganyen Zaytun ba Garin Karya da ake sayarwa a cikin leda a Islamic chemist ba, a nemeshi a dakashi ya dawo Gari sosai, a kalla ana son cikin babban Chokali uku
2. Tsohuwar Tsamiya ba danyar ba, in ance Tsohuwar Tsamiya itace wacce zaka ga tayi Brown ko jah kuma tana da Danko sosai itace tsohuwar Tsamiya Guda bakwai
3. Jar Gauta wacce ta Bushe kuma wacce Bata Dagargaje ba guda 7
4. Lemon Tsami Guda 7 shima mekyau ba Busashshe ba
5. Garin Sanamaki/Fulasko Ana samunsa a Islamic chemist, A kalla ya kai kimanin Chokali uku 3 babban Chokali
6. Tafarnuwa mekyau Kwallo Uku, kuma a bare busashshen Bawonta a yayyanka ta kanana-Kanana
7. Albasa Fara Babba mekyau banda jah, Guda daya
8. Dabino Mekyau a kalla guda 20 a baresu a cire Kwallon, a kuma cire Dattin ciki har wannan Leda-Ledar farin a cireshi
9. Ganyen Zogale busashshe kuma garin a kalla ya kai cikin chokali uku babban chokalin cin shinkafa
10. Zo6o, Eh zobo dai da aka sani Wanda ake jikawa yayi jah a sa siga a sha shi nake nufi, a daka garinsa shima a kalla ya kai cikin chokalin cin shinkafa uku
Sai a nemi Ruwa mekyau a kalla ya kai kimanin Liter Biyu, ko uku, Sai a juye wadannan ABUBUWAN da aka lissafo guda 10 din a cikin wani abu me dan girma Wanda zai dauke su, sai a barshi sai ya kwana tukunna a ciki sannan sai a juye a tukunya a dafa su su tafasa sai a tace a adana shi a cikin wani Abu mekyau Wanda bazai lalata shi ba, sai a dinga sha bayan an ci abinci kullum sau biyu ga yini
Ana son in aka ci abinci aka sha a tsaye sai a zauna a bubbude kafafuwa a saki jiki ana Numfashi ta yadda mara da ciki zasu sakata su wala maganin ya ratsasu sosai tsawon mintuna Goma sai a cigaba da harkokin da aka saba, da yamma ma a kara yin haka, in ana azumine kuma ana sha lokacin Sahur da lokacin bude baki (Iftihar) ana daukar kwana bakwai ne a cikin kowanne wata ana yin Service, inshaaAllahu dukkan Dattin dake cikin mara ko ciki ko tsutsar ciki, ko Ru6a66en Maniyyin da ke Dankarewa a marar Maza ko Rana ko wani Cuta wacce take Mara ko Ciki InshaaAllahu wannan Maganin zai wankosu Gabadaya, zai dinga Pitar da su ta Fitsari ko ta kashi (Bayangida) Saidai idan Mutum yana da Ulcer ana son in ya sha sai ya kara da ruwan sanyi inshaaAllahu Ulcer din baza ta tashi ba
Wannan Maganin ba iya dattin ciki da mara kadai yake Magancewa ba, Yana wanko Har dattin da kan zama Barazana ga Huhu ko Hanta ko Qoda, Sannan yana Wanko Mahaifa ga Mata kuma yana wanke Jijiyoyin Zakari na Dah Namiji Mace me Ciki Zata iya amfani da wannan magani ba matsala inshaaAllahu, Kuma ana iya bawa yara Kanana amma yadda zasu sha daidai yadda zai dauki cikinsu ne, ya danganta da shekaru ko girman yaron, mata zasu fini Fahimtar me nake nufi a nan,
Wati idan Namiji ko mace Babba Baligi ko baliga zai sha Cikin karamin Kofi toh Wanda bai Balaga ba indai yana iya cin abinci zai sha rabin karamin Kofi kenan, amma in YARO bai fara cin abinci ba ba a bashi, domin ana sha ne bayan an ci abinci an koshi,
Domin samun Karin bayani jeka YouTube channel namuh @Sirrin ma'aurata ko
📞+2347033070760
Comments
Post a Comment