NIDA DALIBATA CPLT PART 1

Story & written by mmn fareesa

🅿1&2

Zaune yake kan kujera ,paper's na d'ilibaine agabansa  na C A test yana making.

Gaba daya office in kamshim turaren sa yake ko ina tsab agyare.

d'agowa yyi yana Jan tsaki, nikuwa ganinsa yasa nace wow masha Allah.

Allah yyi hallita anan gun dan gsky ba karya gayen yahadu.

Kallo daya zakamao kasan Hutu  l,jindadi kwanciyar hankali ,suna arayuwarsa.

 Aliyu kenan , Shiba fariba shiba baki ba ,wankan tarwada ne, Kuma bafulatani.

Suman nan tasa tasha gyara tayi bak'i kirin tayi lub hakama sajen dake fuskarsa.

Matashi ne dan kimanin shekata35  aduniya akwai tsantsar kyau da aji atattare dashi.

Tashi yyi tsaye yabud'e window dke office in ,yaga wata ss3 yakirata 

Ai da sauri taxo ganin shine  kkiranta dan bbu ruwanshi da kowace mace inma kin tura kanki gunsa zaisa  dis pline yazaneki.

Duk da bedad'e askul inba Duka 2 weeks kenan da zuwansa.

Tana zuwa tna wani iyayi ,be kalleta ba cikin harshen turanci yace .

Taje ss2b takira masa ,Hafsat  aminu.


Nan tace to ta nufi as 2b , tana xuwa tace Hafsat aminu taxo inji sir aliyu.


Hafsat dke zaune first sit tna assignment saida taji gabanta yafadi.

Murya na rawa cike da tsoro tace gani nan zuwa.

Bayan ss3 in ta tafi,Fatima aminiyar Hafsat tace sis lpia dai ko yake kiran ki.


Cikin tsoro tace wlh bansaniba ,Allah yasadai lpia dan naga dan jin kai be.

Nan tamike cikin fargaba tanufi office insa.

Takai 3minit tsaye sannan tyi knock ,akace yes ta shiga.

Kallo daya zakamata kasan atsorace take.

Byan tyi sallama tyi tsaye gabanta na dukan Tara Tara.

Cikin aji hade da kamun kai ,yadago fuska atamke yakalleta.

Azuciyarsa sai da yace masha Allah ganin kyawunta.

Amma afili sai yyi doguwar tsuka.

Ahankali Hafsat tadago idanu cike da hawaye.

Tace sir dan Allah kayi hkuri ni wlh banyi laifin komai ba kada kasa adakeni.

Shi dariyama ta basa ganin duk ta rud'e amma sai yadake.

Yace shut up, yanuna mata kujera , nan ta zauna .

Ko kallonta beyiba yace ,xantambayeki inason kifada mun gsky.

Mamakin jin husky voice insa take ,aranta tace oh dama yana Hausa.

Dan betaba yin Hausa gaban d'alibaiba tun sadda yazo skul in.

Ahankali tace zan fada insha Allah.

Paperta yakalla yace Wannan test in kekika rubuta amsar kokuwa littafi kika bud'e kika kwafa.

Cike da mamaki tace sir nina rubutasa.

Batare da yakalleta yace hmm gara kifada mun gsky Dan innagano abinda nike zargi bazakiji da dadiba.

Shiru tyi tana nazari domin tasan ita ta rubuta test inta bawani kwafa tyiba.

Kujerar gabansa yanuna mata ,tje ta zauna.

Nan yababata paper da biro hade da quarsion in yace na baki nan da 15 minit ki canxa.

Nan tace to ,ta ja paper ta cigaba da test in ta.

Shikuwa mamaki yake ganin bata nuna tsoroba .

Amma sai yakafeta da firgitattun idanunsa yana Kallo.....


Share pls
[12/9, 2:59 PM] Aysha Galadima: NIDA D'ALIBATA 
🐾🐾🐾🐾🐾

Story & written by mmn fareesa

🅿3&4

Kallonta yakeyi ganin sai test in ta take hankali kwance.

Dan ita bata lura da kallon da yake mataba harta gama kafin 15 minit  in yacika.

Tana d'agowa suka had'a ido dashi tyi saurin sunku yadda kanta .

Ahankali tace sir nagama !!
Cikin isa Yace kawo mun ,nan tamik'a masa, batare da takallesaba.

Yyi mamaki sosai da Brain in yarinyar dan atunaninsa  ko dan ss3  me kokari bazai iya amsa wadannan tmbayoyinba.

Amma daya tuna ikon Allah saiyaga wannan ba komai bne.

Har cikin ransa yaji ta burgesa Co's yanason mutum mai kokari gifted.

Amma dan. Zafin kan be nuna mata hakanba  saima yatamke fuska .

Sum sum Hafsat ta nufi kofa  dan fita, cikin husky voice insa Yace keeeeee! wait.

Jingina tyi jikin bango ta dukar da kanta.

Nan yyi making in paperta  yahada da sauran na dalibai na ajinsu yabata.

Batace komaiba ta karba ta fita.

Lumshe idanunsa yyi yana duba agogon dke d'aure a tsintsiyar hannunsa  yaga ankusa break.

Hafsat kuwa ta nazuwa class ,taba moniter papers in tje ta zauna.

Nan Fatima tahau tambayarta meke faruwa?  Mitayi masa.?

Hafsat samun kanta tyi da boye abinda yafaru ,kawai sai tace  babana yahadani dshi .

Ajiyar zuciya Fatima tyi tace oh ai nadauka laifi kika masa jinkin dan jima a can .

Ashe anhadaki dashi ,to kibidai ahankali kinsan yadda ss 3. Keson yakulasu basu samuba ,

Musammun pripet  in nan , yatsina fuska Hafsat tyi tace  matsalarsu ce .

Sai in Yakama  su sanma yasanni.

Dede nan moniter nsu tazo taba Hafsat paperta tce congrt kin cinye Duka excellent.

Murmushi tyi ta karba ,itama Fatima aka bata ,ba laifi itama taci dan duk sunada kokari.

Ringing in break akayi  duk kowa yafito .

Yanufi dinning dan karban abinci.

 After break  duk kowa yadawo ,dama class insu Hafsat after break suke da sir aliyu.

Wasu duk angyara fuska ko sun sami shiga,sai noise insu akeji.

Kamar dg sama yashigo class in cikin takun kasaitarsa  kamalarsa da haibarsa da kwarjininsa  duk sun bayyana at are dashi.

Tsittttttt!  Kakeji kowa Yakama kansa.

Bayan yagaisa da yan ajin Yace agoge  blackboard.

 Cikin iyayi  zee zee ta taso dan goge wa  kallonta yyi awulakance Yace ke ce moniter ko asister tace ah ah. 

Tana wani yauki hade da kashe murya ,tace sir moniter bata nan mlm ykiratane.

Tsaki yja yakalleta yaga makeup in dake fuskarta

Yace  you're very stupid, get out of my class and kneel down.

Ai tuni zee zee takashi ta duri ruwa   dan tasan  inde displine yaganta saiya daketa.

Hkuri tahau bashi  had'e da magiya , atsawace Yace. Isay get out.

Nan tafita tayi kneeldown gaban ajin.

Nan kowa yyi tsit dan sunsansa ba wasa ,tundayazo skul in  akafara samun canji.

Nan yarubuta English language  da topic in dazasuyi .

Nan yafara tmbayar yan class in darasin da ya koya jiya  nan aka daga hannuwa ciki harda Hafsat.

Amma be. Nunataba sai yanuna wasu ,amma me ?

basu bashi amsa daidaiba saida yatambayi Hafsat sannan tagayamasa harda ma by  under standing.

Hakan yasa yacigaba da yi mata tambayoyi tana amsai mai har sukayi sabon topic .

 Displine yana zagayen makarantar sbd masu yawo aiko yaga zee zee na kneeling.


Aiko yana zuwa  Yace mlm Wannan ta buguce sir Aliyu Yace eh mlm kwalliya tyi sune bata gari.

Aiko nan  mlm rabe displine yahau jibgarta sai ihu take yasa ta goge kwalliyar.

Ringing akayi Sir Aliyu yafito dg ajinsu Hafsat yawuce office insa.


Bayan antashi dg class kowa yawuce hostel.

Hafsat nashi ga  dakinsu ,kwanarsu tashige ta lek,a under bed dan dakko bucket inta dakeda ruwa dan tyi wanka.


Aiko taga bbu bucket ,cikin jin haushi take tambayar mate insu ko sunga wadda ta dauka.

Kowa ta tambaya sai Yace ah ah.

Hakan yasa tace bari tafito wajen dakin su ta diba.

Tana fitowa bata dadeba taga wata ss3 Pripet anabinta da bucket in. Nan tabisu.

Suna shiga daki tayi saurin cewa kinji dan Allah Wannan bucket dinane  dan Allah in kin gama kinani zanyi wanka.

Wani mugun kallo Pripet in tyi mata .

Dama tatsani Hafsat in sbd tsananin kyawun da Allah yabata da gashi.

Wani mari mai kyau tabata tasake mata wani sannan ta taka bucket in yamutu ta koreta.

Cikin bakin ciki Hafsat tabar gun rike da kuncinta.

Area class takoma  tasami wata bishiya ta zauna tacigaba da kukanta.

Abinka da farar fata har hannuwanta sunkwanta mata afuska tyi jajir.

Sir Aliyu da tun farkon xuwanta gun yake kallonta ta window,

Yasoshareta sai yaji tausayinta gashi daka kalleya kasan akwai yarinta at are da ita.

Gashi tun dazu ta ke kuka.

Tashi yyi ya fito dg office  insa yanufota.

Yana isa yaduka gab da ita suna pasing juna ahankali Yace  hafsattttttttttt!!


Vote
Comments
Share
[12/9, 2:59 PM] Aysha Galadima: NIDA D'ALIBATA
🐾🐾🐾🐾🐾

Story&written by mmn fareesa

Page 5&6


Da sauri ta d'ago kanta suka had'a ido dashi da sauri ta sunkuyadda kanta.

Kallonta yasakeyi cikin Jan class yace meke da munki kke kuka tun dazu?

Cikin muryar kuka tace ba komai kaina ke ciwo .

Tsaki yyi ya yatsuna fuska yamake kafad'a alamar ko ajikinsa.

Dukda yatabbata ba kanta ke ciwonba.

Mik'ewa yyi tsaye ,Dede nan rabe displine yayo hanyar dan wucewa.

Murmushi mugunta sir Aliyu yyi yace ke kifada mun abinda ke damunki ko insa mlm rabe yanzun ya dakamunke.


Tana jinhaka da sauri ta dago kanta aiko taga yakusa zuwa kusadasu .

Tasan tsab sir Aliyu ze iya yin abinda yace.

Murya na rawa ta zayyana masa abinda yafaru tsakanunta da ss3 dinnan.

Hakanan yji wani haushi da besan daliliba Kuma yaji yanason bi mata hakkinta.

Kallon ta Yy yace muje hustel in zaki ganeta ?

Tace eh ,nan yamike tabisa,Kuma alokacin akayi ringing din dinning na ranah.

Bayan sun iso  student sai kallonsu ake ,gungun Pripet yakalla yace Hafsat tana INA?

Ahankali tace me orange din dan kwali .

Kujerun dke gun yazauna yakalli Hafsat Yace kirata.

Nan tanufi gunsu , tyi sallama aiko suka had'a ido da Pripet din ,aiko tji gabnta yafad'i.

Nan tace sir Aliyu yace kixo.

A take jikinta yahau rawa ta bi byanta.

Suna zuwa suka Duka agabnsa wani mugun kallon tsana yyiwa Pripet din.

Sannan cikin harshen turanci yace meke tsakaninki da Wannan yarinyar.

Ai sai ta fara zare ido taki mgn alar ba turanci kenan .

Tambayar Hafsat yyi tafad'a masa da turanci.

Tsaki yaja yakalli Pripet din yace.

Amma dai kinjita wlh dama brain inki ba komai sa jakanci Kuma kke zalinci .

To inaso kisani dg yau kinbar Pripet  sannan nabaki nan da 15 minit kje skul shop kisiyo mata bucket inta da kka kashe.

 Zaki tashi ko kuwa yafad'a atsawace, sum sum ta wuce .

Yayi tsaki ya kalli Hafsat Yace ke Kuma zan hukuntaki akan karyar da kkamun dg farko.

Marairaicewa tyi tnabashi hkuri ,shareta yyi yana kallon yadda ake raba abinci.

Suna nan zaune har tadawo da bucket  yace taje tacikoshi da ruwa.

Bayan ta kawo ruwan yakarbe dankwalinta.

Hafsat tadau ruwan ta kallesa da akamun farinciki  afuskarta tace sir nag....

Hararar da ya aiko mata yasata kin ida mgnar.

Yace oya kije kiyi wanka bna son godiyarki kazama kawai.

Turo baki tyi hade da murgudasa ,ta tafi.

Sarai yaganta yyi kwafa yayi tafiyarsa.

*******

Yau Yakama week end ba class  duk student anabakin tape ana wanki wasu na dibar ruwn wanka.


Hafsat ce ke shanya check inta tadawo tadawo ta Tara bucket dinta dan tje tayi wanka.

Dg ita sai towel iya gwuiwa ba dankwali tyi parking gashinta abaya tumbuji guda  baki kirin har salki yake kamar tyi  saloon.

sir Aliyu ne da Mlm rabe suka nufe shigowa area hostel

Kasancewar sir Aliyu ne duty master ayau.

Kuma lokacin  karban abincn safe yyi.

Kafin su ida isa get in akayi ringing, nan suka sa Kansu suka shige get in.

Sir Aliyu yaga ba mutane sosai gun karbar abinci.

Kuma yahango gun tape da jama a, dn haka yacema mlm rabe muje ka koromunsu su karbi abinci.

Aiko nan suka nufi gun ,tun kafin su ida isa wasu suka lura suka fara guduwa.

Hafsat da data bada baya bucket inta yakusa cika tnacewa kawarta .

Nifa bazan je kicinba wankana zanyi dedenan suka iso gun.

Idanun Sir Aliyu basu tsaya ko inaba sai byan Hafsat.

Yaso yadauke kansa dg kallonta amma yakasa azuciyarsa yace .

Oh kowacece Wannan yarinya da kira gakuma gashi amma take tallarsu .

Be auneba yaji wasu nacewa Hafsat aminu kugudu gasu mlm nan bayanku .

Da sauri Hafsat ta juyo idanunta tsab cikin na Sir Aliyu.

Aiko da gudu tabar gun baki waiwaye .

Shikuwa sir Aliyu yyi matukar mamaki da Hafsat ganin yarinya karama fa irin Wannan surar.

Dukda bega kirjinta bayan ta kawai yagani ,yyi mamakin wannan jib gegen k'ugun nata.

Wani tsaki yaja afili azuciyarsa yace tokai  da mata basa gabanka meruwanka da kallonta harda mamakinta.

Nan suka koma suna kallon yadda ake raba abincin.

Hakanan yaji yanason Sanin Hafsat taxo kicin.

Tashi yyi yabi Layin ss2  kamar yana zagaye ,tsab yaga bbu ita.

Dawowa yyi ycema mlm rabe ,anya mlm ba akwai masu dojin adakiba muje akorosu .

Murmushi mlm yyi yace eh akwaisu mana aidansunga nadan rage tsanani shiyasa amma zan dawo kmar da.

Nan suka nufi cikin hostel ,duk wadda suka hadu da ita sai mlm rabe yazaneta inde ba badalili taki xuwa kicin.

Sun karyo kwana sukaga Hafsat da hijab amma ajikinta da towel da alama dg wanka tafito.

Aikonan mlm rabe yyi mata tsawa hade da cewa tyi kneeling anan .

Aituni ta tsure ta tsorata tasan kwatarta sai Allah.

Nan ta yi kneeling yadaga bulala ...

Sir Aliyu daya tsintsi Kansa da kinson adaketa yyi karaf yace.

Ke yajikinki? Da sauri ta dago yad'ama kai 

Da sauri ta wani langwabe tace sir da sauki .

Nan mlm rabe yace oh dama batada lfy, sir Aliyu yace eh.

Yakalleta yace tashi kishiga ciki, nan suka wuce gun  bada abinci.

Ita kuwa mamakine aranta  shin miyasa sir Aliyu yake taimakonta ne?

Bayason yaga tasha wuya,girgiza kanta tyi data tuna ukubar datakesha gun matar uba.

Amma nan har ananema mata yancinta.

Yau Yakama  Monday ,anata ringing assembly.

Gaba daya Hafsat hankalinta atashe yake sbd batada sendel tasan Kuma  seezing in fashion in takalminta za ayi Kuma batada wasu.


Saikora Pripet keyi haka jiki ba lakka ta nufi gurin assembly in.

Byn angama assembly din zasu tafi class duk malamai na tsaye kan step.

Aiko akafara seexing in takalmi,nan aka amshe harda na Hafsat kamar tyi kuka taji.

Haka ba takalmi tanufi class rai ba Dadi.

Basu dadeba sir Aliyu ya shigo class in akafara lesson duk yana lura da Hafsat tna cikin damuwa.

Kuma gata duk ta takure gu daya,dan haka saima betayimata tambayoyiba kamar kullum.

Haryagama lesson yafita.

Bayan andawo dg break kafin akoma class su Hafsat na zaune agaban ajinsu saiga  saiga baba me k.

Yazo yace ina Hafsat aminu take?

Da sauri Hafsat tace baba gani.

Wata ledar baka  yabata yace gashi inji babanki.

Cikin mamaki da al ajabi tace anya nice baba kowata amma ba niba.

Yace nidai yacemun Hafsat aminu ss2b Kuma ke yar pink house ce.

Tace eh duk nice ,yace karbi ta karba jiki ba kwari.

Dan ita tason tunda tazo skul dinnan babanta betaba xuwa ba kaiko wani natama.

Bud'e ledar tayi taga sendel ne taki 2 sai takalmi fashion taki2 da safa6.

Tayi mamaki ,hakadai tasaka sendel din da socks in.

Taba Fatima taki daya dan komai atare sukeyi dn haka taba ma fashion din taki 1 tadau1...... 

Share pls
[12/9, 2:59 PM] Aysha Galadima: NiDA D'ALIBATA
🐾🐾🐾🐾🐾

Story &written by mmn fareesa

🅿7&8

Haka Hafsat tayita tunanin anya babanta yakawo mata Wannan sakon har akatashi.

Bayan sun karbi abincin rana har Hafsat tayi wanka .

Akayi ringing wai ss2 kawai akemawa, nan suka taru, SP taraba musu aiki ko wacce  da aikinta.

Wasu share office na malamai da washing toilet wasu noma wasu shara.

Cikin  sa,a akatura Hafsat gyara office in sir Aliyu.

  Saidai office in rufe yake ,nan SP tace tajira ta karbo key in a staffroom dan malaimai suna meeting.

Hakanan Hafsat taji gabnta nafaduwa dan xata gyara office in sir Aliyu.

Babu jimawa SP takawo key  ,Hafsat takarba tabude .

Tanashiga kamshin turaren sa yadaki hancinsa.

Murmushi tayi afili tace oh dama Kobe  guri sai anji kamshin turaren sa  a office dinsa.

Nan ta tura wata kofa amamakinta saitaga bed room.

Nan ta shiga  dakinma babu wani datti nan ta share tyi mopping, ta canxa bed sheet.

Shima office in ta gyara tsab ,nan takoma bed room in ta duba kan mirror dan daukar air frishner .

Dakatawa tyi ganin agogon sir Aliyu kan mirror har salki take,

Bata ta6aba ,sai tadauki frishner tafita a bed room in tana fesawa a office in.

A staffroom kuwa , har ankusa gama meeting din sir Aliyu yatuna ,d'azu yabar agogonsa  kan mirror da yacire alokacin da zeyi alwalla.

Tsaki yyi aransa daya tuna SP taxo ta karbi key din office insa. 

Domin agyara masa ,shiyasa beson wannan gulmar gyara dakin dan duk sadda akagyara masa sai anyi masa Sata.

Gashi yanason agogon dan bbu ita a Nigeria, a ingila yasiyota.

Da sauri yatashi yabar meeting din yanufi office insa.

Yana zuwa yasami k'ofar bud'e  ,office in yyi tsab sai kamshi ketashi.

Aransa yace  gsky yarinyar da ta gyara tayi kokari.

Kallon bed room in yyi yaga k'ofar bud'e, nan yashi ga .

Ai turus yyi ganin Hafsat tsaye tana fesa air freeshner.

Tana yan tsalle tsalle da wakokinta kamar wata baby, tajuyabaya.

Ga hijab dinta daure ak'ugu .
Rungume hannuwansa yyi yacigaba da kallonta.

Bayan tagama fesawa ta mayar ,ajikinta taji kamar ana kallonta.

Da sauri tajuyo, kawai taga sir Aliyu yyi mata kuri da ido.

Wani uban ihu tasaki ,yyi saurin to she kunnuwansa.

Atsawace yace ke nine meke damunki, jin husky voice insa yasa ta nutsu.

Tai saurin rufe jikinta da hijab inta,  hararan ta yyi had'e da Jan doguwar tsuka.

Yakalli mirror yaga agogonsa nanan, aransa yace oh yarinyar nan Nada halin kirki ,indawatace aisaita dauka.

Ji yyi ta burgesa amma tsabar miskilancinsa be nuna hakanba.

Sai ma kallonta yyi yace ke bakauya Wannan dakin bemunba yadda nikeso, kinma wankemun toilet dina kuwa?.

Turo baki tayi ahankali tace ni wlh ba bakauya bace ,

Sarai yajita sai yyi kamar bejiba  yace Hafsat mekikace?

Aiji tayi tunda yake kiranta ,bata ta6a jin sunan yyi Dadi abakinsaba ,kamar yau.

Tsakin da yyi ne yasa tadawo haiyacinta ,ahankali tace sir nagama komai , bara natafi.

Hakanan yatsinci kansa da kinson ta tafi.

Dan haka  sai yadaure fuska yace ,wakike cewa keba yar kauye bace?

Murguda masa baki tyi tace to sir  saika rukacemun yar kauye ,dama rannan kacemun kazama.

Mamaki sosai tabasa afili yace yaushe nafara wasa dke ne  wai ,zo nan .

Aituni jikinta. Yahau rawa ,nan taduka dn allah sir yi hakuri bazan sakeba ,

Dan Allah kada kasa adakeni kaji dan Allah kace kahakura!!

Dariya shi tabasa ma ,yyi kokarin dakewa ,amma saida ya murmusa.

Yace nce kizo ko, kamar  zatai kuka ,taje gabansa .

Tashi yyi yamatsa gab da ita kamar xedaketa.
Runtse ido tayi sai hawaye,

Tsaye yyi yakafeta da firgitattun idanunsa, yasa hannunsa yamurde mata kunne.

Ihu tasaki jin azabar zafi batasan sadda ta aza hannunta akan nasaba tana kuka hade da kara. 

Da sauri yature hannunta ,ya janye nasa ,sakamakon wani shock dayaji.

Murya k'asa k'asa yace dama kinsan kinmun karya rannan  ban hukuntakiba ko 

To xankira rabe yazanemunke,aisaita barke da kuka tsakanunta da Allah.

Shikuwa yafadane dan yatsokaneta amma bazai iya ba.

Jin sautin kukanta yasa yakalleta yaga harda hawaye take.

Cikin tsawa yace yimun shiru konakirasa yanzun matsoraciya kawai.

Tashi yyi yashi ga toilet in yaganshi  fes awanke, shidai yatsinci kansa dakinson ta tafi.

Wata dubara ta fadomasa ,nan yafito yaga tana niyar fita ahankali yace keeeee!


Tsayawa tyi  amma taki juyowa yace xonan nace , juyowa tayi fuska duk hawaye.

Sake hade rai yyi yace goge waddannan hawayen yanzun.

Ba musu ta goge ,kallonta yyi yace oya kije kiwankemun tayis din jikin bango na toilet.

Bbu gaddama ta wuce gefensa ta shiga toilet in shikuma yazauna kan bed yana chat da wayarsa.

Batafi minti 5 ba yaji ta kwala k'ara da ihu, tana cewa sir kazo katai makeni ,wayyo sir k'afana  zai cire.

Ai asukwane sir Aliyu yyi jifa da wayar yyi bayin da  gudu..........

Share pls
[12/9, 2:59 PM] Aysha Galadima: NIDA D'ALIBATA
🐾🐾🐾🐾🐾

Story & written by mmn fareesa

🅿9&10

Yana shiga yasameta yashe akasa tana rik'e da kafa  tana kuka .

Cikin sarkewar murya yace ke lfy me ke damunki?

Kafana kawai take cewa kallon kafar yyi yace tashi muje ciki.

Cikin kuka tace bazan iyaba, tsaki yaja yace yanzun mekikeso ayi?

Kukan tacigaba ,nannad'e hannuwansa yyi dan yad'auketa dan atunaninshi zatayi nauyi ganin wannan jibgegen k'ugun nata.

Ganin haka yasa tace sir ka kira Fatima nan baya tazo tafitar dani.

Wata uwar harara yabanko mata, had'e da Jan tsaki.

Yace mekike nufi ,nixaki aika kome ,dama bakiji jikiba,

Da kinji  jiki ba zaki jira akira miki wataba.

Amma azuciyarsa ca yake gaskiya yarinyarnan tnada tarbiya, yadda  students keson nakulasu inwatace  babu musu zata yarda nadauketa.

babu bata lokaci yasa hannuwansa ya ciccibeta ,amamakinsa saiyajita ba nauyi.

Be ajeta ko ina ba sai kan bed , sai kuka take.

Fuskarsa atamke yakalleta yace, ke meyasami k'afar taki?

Cikin turo baki tace silbi yajani nafad'i kan k'afana,bna iya taka ta.

Pls kasa adibamun kada nazama gurguwa,tafad'a had'e da cigaba da kukanta.

Dariya tabasa, danjin wai kada tazama gurguwa.

Yatsina fuska yyi yace to saime inkinxama  gurguwa me ruwana.

Mugun haushi taji maganarsa tabasa ,asace taharatesa tace aikaine kasani aikinko.

Sarai yaganta ,saiyabasar yafita, yanajin tausayinta,ji yake dama besata aikinba.

Har gidan principal yje a step quarters,    byan sungaisa yyi mata bayanin abinda yafaru.

Amma sai yacinci Kansa da cewa kanwarsace, nan PC  tace ba damuwa yanzun za,azo da me duba kafar.

Nan sukayi sallama ,yafito yanufi office insa .

Yana zuwa yasami Hafsat tayi tagumi ,tanaganinsa ,ta takure gu daya bece mata komaiba yakoma cikin office insa.

Azuciyarta tace kai mutumin nan akwai jinkai da miskilanci, nidai Allah yasa yakira me gyaran.

Banson intazama ,dg ni sai shi , nasan students dasa ido, kadama ayimamu wata fahimta dukda dg gani sir mutumin kirkine.


Sir  Aliyu nanan zaune saiga  mlm rabe da me gyaran.

Sir Aliyu yalura da me gyaran shima idanunsa atsaye suke ,yasa yace bari nasanar da,ita.

Nan yashi ga yasameta tana kuka har kafar tadan kumbura, tausayinta yji.

Ahankali yace kiyi shiru ke kuka bayamiki wahalar yi,game gyarannan ze shigo.

Kallonta yyi yaga ba hijab jikinta ga doguwar rigar jikinta me shape ce ,saurin kauda kansa yyi dg barin kallon haram.

Toilet in yashi ga ,yaga hijab din akasa tajike, daukayyi yafauraye ya shanya jikin k'yauren bayin yafito.

Yarasa mezaibata , kawai sai yacire suit in dake saman kayansa ,yabata.

Zatayi mgn yakafeta da mayun idanunsa ,jitayi bata iyayimasa musu fita yyi,

Taisaurin saka suit in tana lumshe  idonta sbd kamshin dake fita jikin rigai.

Tana gama sawa ,suka shigo , nan sir Aliyu yyi mishi bayanin yadda taji ciwon.

Nan yaga gaba daya yakafeta da idanu ita kuwa fuskarta adaure dan haka kawai taji mutumin beyimataba.

Cikin husky voice sir Aliyu yace waimekake kallone kayi aikinka mlm.

Sannan yadawo tunaninsa ,yadauko mgani yashafa akafar sannan yafara kama mata ,runtse idanu tayi jin azabar zafi.

Tuntana daurewa harta fara ihu da kuka, taba sir Aliyu. Tausayi sosai.

Yaso barin gun ,amma sai yaji be yarda da mutuminba.

Ahankali yace sannu kinji ,da angama zaki taka kafar kinji ko.

Shiru tayi har aka gama kamawa, yabata maganin daza a shafa ,sannan yafita.

Gadon tadafa aiko ta mike saidai bakamarda ba har takawa zatayima lfy.

Murmushi tayi ,zata cire suit in, yyi saurin cewa dakata koma ki zauna.

 Ba musu ta zauna, wani basket dake kan mirror yadauko yahada mata tea mai kauri ,yabata.

K'in kar6a tyi ,sai tamake kafada, murmushi yyi dan sai ta tuna masa da autarsu ,sa,ada ,haka take da yarinta  da shagwaba.

Zama yyi kan bed side , yace wai meye haka kikarba kisha ,magani zanbaki ,nasan kina jin yunwa yanzun.

Kuma zakisami karfin jikinki ,zakiyi tafiya normal, kokikarba ko namiki dura .

Da sauri ta karba ta shanye yabata magani tasha ,yabata nashafawar,tashafa.

Nan bacci Yyi gaba da ita, sir yyi zaune Yana kallonta , can yatashi yadauko lap top Yana latse latse.

Saida tayi baccin awa1 ,sannan ta tashi ,aiko tajita Normal kamar bbu abinda yasameta.

Adduar tashi. dg bacci takaranto,hakan yasa sir Aliyu kallonta,

Ahankali tace sir  natashi zantafi , kallon sa yamaida kallon sa ga laptop yace hijab naki nah toilet,

Nan taje taganta ashanye harta bushe, taji Dadi ganinta ahakan tasan sir ne yashanya mata.

Dauka tayi ,tacire suit dinsa tasa hijab inta, ta fito.
 Ta aza suit in kan bed.

Ta kallesa tace sir nagode sosai sai anjima,

daure fuska yyi yace banason godiyarki dan Allah nayi.

Batace komaiba ta fita,aranta taje kaji dashi sarkin ixxa.

Daki ta koma tasami su Fatima nata jajanta ,nan tabata labarin komai.

Nan tayita mata sannu,da al,ajabun abun.

Washe gari ,kafin atafi class ,akatara ss2  dan rabamasu aiki.

Alokacin Kuma sir Aliyu ne ketafe ,cikin hostel in yanaso yaga yajikin Hafsat.

Yana sanye da suit  bakake da takalmi sawu ciki baki, kannan yasha gyara sai salk'i yake ,gawani kamshi dake fita ajikinsa.

Kamalarsa da haibarsa sun bayyana at are dashi, duk macen data gansa ,saitaso mallakarsa.


Yana isowa yaga ,Fatima da tsintsiaya ahannunta ,nan tagaidashi ,yace ina Hafsat take?

Nan tace tana gun compound, za,arabamana aiki nima tsintsiya nazo dauka.

Nan yace ok ai ita batada lpia ko?

Tace eh Aiko baka lpia inde zaka iyatashi tosai Pripet sunkora mutum yaje.

Yace kije kicemusu nace taxo,nan fatimata tace to ta tafi.

Bayan minti5 tadawo tace wai since kowa ke kiranta ,sai angama aiki.

Whatttttttttt! Yace atsawace muje kinunamun gun dasuke, cikin sauri Fatima ta shiga gaba yabi bayan ta....

Share pls
[12/9, 2:59 PM] Aysha Galadima: Nsuyi

D'ALIBATA
🐾🐾🐾🐾🐾🐾

Story & written by mmn fareesa

Comments

Popular posts from this blog

SIRRIN GANYAN ZOGALE (MORINGA)

AMFANIN ZUMA A JIKIN DAN ADAM