ILLOLIN FITAR DA SHA'AWA DA HANNUNKA/WASA DA AZZAKARI-ISTIMNA'I /MASTURBATION
ILLOLIN FITAR DA SHA'AWA. DA HANNUNKA/WASA. DA AZZAKARI-ISTIMNA'I/MASTURBATION
Babu shakka cewa yawan wasa da gabanka da hannu domin gamsuwar jima'i na iya haddasa maka daya daga cikin wadannan matsalolin lapiya, wanda zasu iya sauya dabi'ar halittarka ta asali:
ππ» Saurin kawowa
ππ» Tsinkewar ruwan maniyyi
ππ» Daukewar sha'awa
ππ» Kankancewar zakari
ππ» Rashin karfin zakari
ππ» Bugawar zuciyah da sauri [palpitations]
ππ» Yawan mantuwa
ππ» Yawan damuwa
ππ» Ciwon kai ko ciwon jiki
ππ» yawan kurajen fuska
ππ» Rauni jiki
ππ» Rage hazar kwakwalwa
Domin karanta wasu bayanan follow usππ»
Telegram :t.me/mrnovel2
Sites:mrnovelbooks.wordpress.com
mrnovel2.blogspot.com
YouTube :mr. Novel
Comments
Post a Comment