Posts

Showing posts from May, 2021

CUTAR DA ISTIMNA'I YAKE YIWA ZAKARIN DA NAMI DA LALATA FARJIN MACE TARE DA MAGANIN SA

Image
*CUTAR DA ISTIMNA'I YAKE YIWA ZAKARIN DA NAMIJI DA LALATA FARJIN MACE YAFI CUTAR DA CUTAR CIWON SANYI (INFECTION) DA BASUR DANKANOMA SUKE YIWA FARJIN MAZA DA MATA* Akwai Bukatar Duk Wanda ya san yana aikata Istimna'i wato Masturbation ko (Zinar Hanu) ya tsaya ya karanta wannan Rubutun domin ya kubutar da kansa daga bala'in da ha tsinci kansa ko ya saka kansa da kansa. `` *WAI SHIN MA MENENE ISTIMNA'I* Abinda ake Nufi da istimna'i da hausa shine Biyawa kai bukata ta hanyar wasa da Farji ko Al'aura da tafin hannu a turance ana kiransa da Masturbation, kokuma Soapy, *MAZA* Maza na iya biyawa kansu da kansu bukata idan sha'awa ta damesu ta hanyar kallon video ko hoton tsaraici a waya tare da amfani da sabulu ko wani mai ko yawun bakinsu da zai taimaka musu wajen santsi yayin da suke mummurza zakarinsu da hannunsu gami da kallon video ko hoton batsa a waya tare da ayyanawa a ransu cewa sune suke jima'in a haka har su kawo wato suyi release, wani k...

AMFANIN ZUMA A JIKIN DAN ADAM

Image
AMFANIN ZUMA A JIKIN DAN ADAM GODA GOMA SHA BIYU(12) Zuma dai wani ruwa ne mai zaki, wanda masana a fannin kiwon lafiya suka tantace kuma suka tabbatar da zakin shi bai da wata illa ga jiki ko rayuwar bil'adama. Hasalima Zuma na samar da kariya ga bil'adama a kan wasu cututtuka daban-daban. Cikin wasu alfanun Zuma ga jikin bil'adama, mun yi kokarin zakulo muku wasu kadan daga ciki wadanda suka hada da: 1. Masana sun tabbatar da cewa Zuma na rage barazanar cutar sugar ko diabetes ga jikin bil'adama. 2. Masana sun kuma tabbatar da cewa Zuma na rage radadin cutar mura (respiratory infection or cough). 3. Masana har ila yau sun tabbatar da cewa Zuma na rage barazanar cutar gyambon ciki (Ulcer). 4. Masana sun kuma tabbatar da cewa Zuma na taimaka wa bil'adama wajen buda masa huhu yadda zai yi numfashi ba tare da wahala ba. 5. Masana sun kuma tabbatar da cewa Zuma na rage radadin cutar asma wanda in aka yi dace yakan kawar da cutar gabadaya. 6. Masana sun tabb...

YADDA AKE WANKE DATTIN MARA GA MAZA DA MATA BA TARE DA SHIGA HADDARI BA

Image
YADDA AKE WANKE DATTIN CIKI DA DATTIN MARA GA MAZA DA MATA CIKIN SAUKI BA TARE DA SHIGA HADARI BA Da farko zan so inyi bayanin yadda dattin mara da dattin ciki ke samuwa saboda kowa ya gane cewa baza a rasashi da wannan Dattin ba, domin wasu saboda Jahilci sai kaji suna cewa kalansu, bayan zaka samu Namiji ga kudi ga mota ga kyawawan mata amma baya iya ko minti Goma yana Jima'I ba tare da ya kawo ba, kuma in ka ganshi ya saka tufafi me tsada ka dauka sadaukine a gida bayan cikakken Malalacine Duk Dattin mara da dattin ciki ya raunana masa mazakuta Haka itama mace zaka ganta suffah har sufa kaman ita tayi kanta Wajen kyau da Kirar jiki, amma da zarar anzo Jima'i sai ka jita Qamass wajen a bushe ba wani damshi bare ruwan Yauqin dadi In an yi magana kuma tace ita kalanta bata jin komai, toh jama'ah shifa dattin ciki da na mara da rubabbiyar majina ba lallai ne sai ka ji wani ciwo a jikinka ba sannan yake gwada kana da su, randa zasu maka illah a lokacin baka da maf...

INGATATUN MAGUNGUNA DOMIN YAN UWA MATA

Image
■・・ INGANTATTUN MAGUNGUNA ・・■ ISLAMIC MEDICAL CENTER ☏+2347033070760 *SINADARIN YALWAR GASHI* duk macen da take son gashinta yayi yawa, kuma Yayi tsawo ya dinga sheki sai ki samo wadannan maya-mayan da Zan fadi. ● man habbatussauda ● man zaitun ● man kwakwa ki dinga shafa su a kowane lokacin. *SINADARIN HANA ZUBEWAR GASHI* duk matar da take son kar gashinta ya zube kuma taga yana Kara tsaho to ga dama ta samu, sai a samo wadannan maya-mayan da za a fada ta dinfa shafa su sune: ✤ man gelo ✤ man basilen *SINADARIN SAMUN RUWAN NONO* yar'uwa duk macen da take da karancin ruwan nono, to ga hadin da Zaki yi yar'uwa, za ki sami ruwan nono mai yawa, ga mahadan da Zaki tanada ki dinga sha aka-akai sune: ↳ madara ( peak) ↳ garin gero ↳ zuma *MAGANIN CIWON NONO* maganin ciwon nono ya kasu kashi daban-daban amma ga kaso daya daga cikin su, duk macen da take fama da ciwon nono da kuma rashin ruwa to sai ta sami garin hulba da garafin ta kwaba su da ruwan dumi, ta shafa tayi haka...