AUREN WATA SHIDA

🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾 🌺 AUREN WATA SHIDDA🌺 Story & written By mmn Fareesa GODIYA... godiya ta tabbata ga ALLAH (S W T) tsira da amincin ALLAH su tabbata ga annabi (S A W) da ahlayensa d sahabbansa . GARGADI...banyarda wani ko wata yajuyamun novel ta kowacce sigaba.in kunne yaji ,jiki ya tsira.. BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM P1 Not edited Kyawawan Yan mata ne guda3 ketafiya anutse.suna fira ko waccensu hannunta rik'e da tulu da alama d'ibar ruwa zasu.. Mitsss wadda ake Kira mero acikinsu taja tsaki "sakamakon hango dabar samarin karkarar tasu datayi"hade da cewa Ni wlh banison bi tanan haryar,sbd yarima HAMZA da abokansa kunsan ba mutumin kirkibane bbu abinda ya aje sai yima Yan mata da zawara FYAD'E Kuma mai gari yasani amma ya k'yalesa...yo har matan auren bebariba wlh cewar indo"yyinda RIYANATU dake gefe batace komaiba." K'arasowarsu gab dasu yarima HAMZA yasasu yin shiru hade da yin sauri Dan ...