*CUTAR DA ISTIMNA'I YAKE YIWA ZAKARIN DA NAMIJI DA LALATA FARJIN MACE YAFI CUTAR DA CUTAR CIWON SANYI (INFECTION) DA BASUR DANKANOMA SUKE YIWA FARJIN MAZA DA MATA* Akwai Bukatar Duk Wanda ya san yana aikata Istimna'i wato Masturbation ko (Zinar Hanu) ya tsaya ya karanta wannan Rubutun domin ya kubutar da kansa daga bala'in da ha tsinci kansa ko ya saka kansa da kansa. `` *WAI SHIN MA MENENE ISTIMNA'I* Abinda ake Nufi da istimna'i da hausa shine Biyawa kai bukata ta hanyar wasa da Farji ko Al'aura da tafin hannu a turance ana kiransa da Masturbation, kokuma Soapy, *MAZA* Maza na iya biyawa kansu da kansu bukata idan sha'awa ta damesu ta hanyar kallon video ko hoton tsaraici a waya tare da amfani da sabulu ko wani mai ko yawun bakinsu da zai taimaka musu wajen santsi yayin da suke mummurza zakarinsu da hannunsu gami da kallon video ko hoton batsa a waya tare da ayyanawa a ransu cewa sune suke jima'in a haka har su kawo wato suyi release, wani k...